Man Utd da Chelsea za su ci gaba da sa ido kan De Jong, Mendy ya bijire wa Chelsea

Timber refuses to do a De Jong as he addresses Manchester United links

Man Utd da Chelsea za su ci gaba da sa ido kan De Jong, Mendy ya bijire wa Chelsea

Mai tsaron ragar Chelsea da Senegal Edouard Mendy, mai shekara 30, ya yi watsi da tayin farko na sabunta kwantiraginsa, a kungiyar saboda albashin da za a rika ba shi bai kai na golan Chelsea din ba na biyu mai zaman ko-ta-kwana, Kepa Arrizabalaga. (Standard)

Wolves will za ta duba yuwuwar daukar tsohon ɗan wasan gaba na Ingila Andy Carroll, mai shekara 33 wanda ba shi da kungiya a yanzu,idan har kokarinta na daukar Diego Costa bai yuwuwa. (Broadcast – membership required)

Manchester United da Chelsea za su ci gaba da sanya ido a kan halin da ake ciki da ɗan wasan tsakiya na Holland Frenkie de Jong, a Barcelona, kafin su nemi sayensa a watan Janairu. (Caught Office)

 

Ɗa was a Zakiya na Brazil Douglas Luiz, may she kara 24, ya Shriya barin Aston Villa a matsayin Wanda ba wani kwantiragi a Kansa a kitchen Kakar nan. (UOL – in Portuguese)

Ga alama ba lalle ba ne Arsenal ta koma zawarcin ɗan wasan Manchester City Luiz, a watan Janairu. (Teamtalk)

 

Ɗan wasan Southampton Nathan Redmond, mai shekara 28, na shirin tafiya kungiyar Besiktas ta Turkiyya a yarjejeniyar shekara ɗaya. (Fabrizio Romano)

Darektan wasanni na Bayern Munich, Hasan Salihamidzic, ya musanta rahotannin da ake yaɗawa na danganta ɗan wasan gaba na Tottenham da Ingila Harry Kane. (talkSPORT)

Ɗa wasan Ajax Brian Brobbey, asaln Holland mai shekara 20, ya ce kociyan Manchester Unite Erik ten Hag ya neme shi da ya koma kungiyarsa ta Old Trafford a kakar nan

Dutch Legend Ronald De Boer Tips Rising Ajax Star Jurrien Timber for  Manchester City Move - Sports Illustrated Manchester City News, Analysis  and More

(ESPN.nl via Voetbal Primeur – in Dutch)

Ɗan wasan tsakiya na Brighton da Colombia Steven Alzate, na tattaunawa da Standard Liege kan tafiyarsa aro can har zuwa karshen kakar nan. (Telegraph)

Roma na son kulla sabuwar yarjejeniya da ɗan wasanta na tsakiya Nicolo Zaniolo, ɗan Italiya, mai shekara 23, wanda ke jinya. (Calciomercato – in Italian)

 

Leave a Comment